Tura

Kayan aiki

1hr 30min

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Da farko zaki wanki nama kisa atukunya kisa Albasa maggi chitta tafarnuwa curry cryfish daddawa kisa ruwa

  2. 2

    Kibarsa ya bararraka sosai sai daga gife kin gurje kubuwan ki sai kauko kijuye kubewan kikawo jajjagin tarugu da tattasai kisa in

  3. 3

    Sai kisa kanwa kadan sai saya gefi in ba hakaba zai taso ya zube in ya dau nuba kisa manja shikinan kingama sai kice koda wani tuwo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Irn wannan tuwon ku rinka rage mana zazahe 😋

Similar Recipes