Miyar kubewa danya

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sokoto state

Tanada dadi sosai😁

Miyar kubewa danya

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Tanada dadi sosai😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mai
  2. Jajjage
  3. Kayan kamshid
  4. Kayan dandano
  5. Gishiri
  6. Kubewa danye

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko za’a sa mai a tukunya sai azuba jajjage asoya ya soyu sai azuba kayan kamshi da dandano da gishiri

  2. 2

    Aqara soyawa kadan sai azuba ruwa kadan abarshi ya tafasa sannan azuba kubewa gogagge abarshi ya dahu sai akwashe

  3. 3

    Za’a iya ci da tuwo. Kullu, dawa, semo, shinkafa, amala da sauransu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
rannar
Sokoto state

sharhai

Similar Recipes