Miyar kubewa danya

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Ina kaunar tuwo musamman da miyar yauki shiyasa bana rabo dayi

Miyar kubewa danya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina kaunar tuwo musamman da miyar yauki shiyasa bana rabo dayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. Kubewa
  2. Attarugu da albasa
  3. Man ja
  4. Maggi
  5. Daddawa, citta,masoro
  6. Kaza
  7. Kanwa

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Na markada kubewa tare da attarugu da albasa

  2. 2

    Na zuba daddawa,citta da masoro a tukunya na zuba ruwa da man ja se na Dora a wuta suka dahu 15min sannan na zuba maggi bayan 5min na kawo markaden kubewar na zuba na saka yar kanwa se na Saba murfin tukunyar na barshi ya dahu 5min sannan na juya ta hade jikinta

  3. 3

    Se na zuba kaza sannan kuma na Kara barinta ta karasa dahuwa

  4. 4

    Shi kenan enjoy wix man shanu da yajin daddawa 😋🤤

  5. 5

    Na ci da tuwan shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes