Kayan aiki

mutum biyu
  1. Shinkafa Kofi biyu
  2. Mai
  3. Jan Tattasai
  4. Yellow tattasai
  5. Nikakkkan nama
  6. Kayan kamshi
  7. Albasa
  8. gwangwaniTumaturin
  9. Maggi
  10. Gishiri
  11. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafa ki sai kiyi per boiling dinta

  2. 2

    Sanna ki tace ta sai ki Dan sa Mai cokali biyu a Tukunyar ki sai ki juye shinkafa sai ki Dan sa ruwa kadan ki kara turarawa idon ta yi sai ki sauke

  3. 3

    Sanna sai ki dako tukunyar ki sa Mai kamar cokali biyar sanna ki dan sa albasa,tafarnuwa,danyar citta sai ki kawo nama ki juye

  4. 4

    Sanna ki juya kada ya kama,sai ki kawo tumaturin ki sa sanna ki kawo ruwa ki zuba sabida naman yayi laushi,

  5. 5

    Nan kuma kinyi diced fin Jan Tattasai da yellow ki zuba ki sa kayan kamshi da maggi ki rufe

  6. 6

    Idon miyar tayi sai ki lulubi shinkafa da wanna miyar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @ibtihal1
rannar

Similar Recipes