Alale me nikakken nama d Alyhu d kwai

Meerahs Cuisine
Meerahs Cuisine @cook_18413106
Kano State

Bincika wnn girki medadi d kara lpy

Alale me nikakken nama d Alyhu d kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Bincika wnn girki medadi d kara lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Alayyahu
  3. Attaruhu
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Onga
  8. Gishiri
  9. Manja
  10. Mangyada
  11. Cryfish
  12. Kwai
  13. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Awanke wake axuba kayanmiya d tafarnuwa amarkada sai axuba maggi onga d gishori axuba mai ja d fari ajuya sai axuba nikakken nama wanda aka dafa d spices d mggi d thyme d curry acikin kullun axuya asa alayyahu asa curry d cryfish d dafaffen kwai axuba a cikin leda ko kwanukan yin alale adafa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meerahs Cuisine
Meerahs Cuisine @cook_18413106
rannar
Kano State
mace saida girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes