Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 5eggs
  2. 40 gsugar
  3. 80 gflour
  4. 3/4baking powder
  5. 1 tspvanilla extract
  6. Pinchsalt
  7. 2 tbspsugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu bowl dinki ki fasa 5 egg yolk ki zuba 40g na sugar kiyi mixing sosai, saiki samu wani bowl din daban ki tankade 80g na flour dinki ki saka baking powder saiki cakuda saiki zuba a mixing din nan na sugar da egg yolk saikiyi mixing sosai saiki saka pinch of salt a ciki da vanillah extract kiyi ta mixing harsai yayi smooth.

  2. 2

    In another bowl or mixture bowl, xaki xuba 5 egg white dinki kisa hand mixer kiyi ta mixing har sai ya fara kumfa saiki xuba 2tbsp na sugar kiyi ta mixing da hand mixer din nan har sai yayi stiff peak saiki ajiye shi. Wannan shi ake kira meringue.

  3. 3

    Saiki dauko mixing dinki na farko ki dunga xuba meringue din nan kadan kina mixing da whisker kina xubawa kina whisking har ya kare shi meringue din. Har sai yayi smooth kina folding da spatula. In yayi saiki ajiyeshi a gefe

  4. 4

    Saiki daura non stick pan dinki a wuta yayi zafi amma ba wuta sosai xaki saba saiki shafa butter a pan dinki ba dayawa ba saiki dibi batter din nan 1/4 cup saiki xuba idan yayi golden brown saiki juya gaba daya yayi golden brown.

  5. 5

    Saiki saving a plate in kinaso kici da chocolate syrup xakiyi enjoying sosai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Al-marash_cuisine
Al-marash_cuisine @cook_18681358
on
Kano
i'm maryam alhassan aliyu, B.sc.physics . i have so much passion in cooking.
Read more

Comments

Similar Recipes