Bread roll

Hafsa Ahmad Fari
Hafsa Ahmad Fari @cook_19156392

Bread Ana gajiya dashi amma idan an sarrafashi yana yin dadi kamar wannan Iyalina suna jin dadinshi sosai

Bread roll

Bread Ana gajiya dashi amma idan an sarrafashi yana yin dadi kamar wannan Iyalina suna jin dadinshi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 10 Slicebread
  2. 2 table spoonBama
  3. 1 table spoonketchup
  4. 4kwai
  5. 1albasa
  6. 2Maggi cube
  7. Shredded beef optional
  8. Kayan kamshi
  9. 2Attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa fasa kwai asaka albasa da attaruhu da Kayan kamshi da maggi a kada a zuba mai a kasko kamar zaayi waina sai a dagargazashi ya zama scramble egg sai a sami slice bread a yanke gefe gefensa kamar haka

  2. 2

    Idan an yanke sai a murza shi yayi flat sai a Dakko bama da ketchup a hadasu waje daya a shafa a jikin bread din

  3. 3

    Sa adakko scramble egg dinnan a zuba acikin bread din tare da (nama) optional

  4. 4

    Shikenan sai a nade a hada da tea ko juice

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsa Ahmad Fari
Hafsa Ahmad Fari @cook_19156392
on

Comments

Similar Recipes