Farfesun tarwada da dankalin turawa

ZAHRA NASIR
ZAHRA NASIR @cook_18845411

iyalina suna matuqar son wannan girki,shiyasa nake yawan yimusu kuma sunajindadi sosai basa gajiya da cin sa.

Farfesun tarwada da dankalin turawa

iyalina suna matuqar son wannan girki,shiyasa nake yawan yimusu kuma sunajindadi sosai basa gajiya da cin sa.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. cat fish
  2. attarugu
  3. albasa
  4. tattasai
  5. maggi,gishiri,farin mai
  6. spices
  7. garlic da ginger
  8. dankalin turawa
  9. thyme da curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Na wanke kifina tas na goga garlic da ginger da albasa na grating kayan miya na na fere dankali na yanka nazo nazuba a tukunya duka komai da komai nai marinating nashi na rabin awa a fridge

  2. 2

    Bayan nadauko nazuba ruwa nadora akan wuta yaita dahuwa bayan yadahu nasauke,zaku iya shinkafa ko taliya ko macaroni,aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZAHRA NASIR
ZAHRA NASIR @cook_18845411
on

Comments

Similar Recipes