Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki sami shinkafa me kyau a kai inji a yi barji

  2. 2

    Se a tankade a fitar da garin

  3. 3

    Se a wanke tsakin a fitar da datti a rege idan akwai kasa a ciki

  4. 4

    A sami tukunya a zuba ruwa

  5. 5

    Se a dora collander a saman tukunyar,shi nake amfani da as madambaci

  6. 6

    Se a zuba tsakin da aka wanke a ciki

  7. 7

    Ki sami leda me kyau se ki rufe ki saka murfin tukunyar ki kara rufe wa se ki dora a kan wuta

  8. 8

    Se ki daka kayan miyan ki da nutmegs da garlic

  9. 9

    Ki gyara zogale shima ki wanke

  10. 10

    Itama gyadar ki gyara ta ki aje

  11. 11

    Bayan kamar 30mins se ki duba shinkafar idan ta turaru se ki kwashe a roba ki zuba kayan miyan ki,gyada, zogale su Maggi da duka spices din ki,ki juya da kyau kar wani waje ya yi fari,se ki yayyafa ruwa ki mayar yanda kika yi da farko ki saka leda ki kara rufewa ki mayar kan wuta,idan ya nuna za ki ji yana kamshi se ki sawke

  12. 12

    Se a zuba mangyada a juya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab ibrahim
zainab ibrahim @cook_19058369
on

Comments

Similar Recipes