Cooking Instructions
- 1
Zaki Fara faraye doyar ki,ki wanke ki dafa ta.
- 2
Idan ta dahu sae ki zuba a turmi ki daka sosae
- 3
Kiyi greating attaruhu d albasa
- 4
Ki zuba doyarki a wani abun sae ki zuba attaruhu, albasa,curry,Maggi, spices.ki saka kwai guda daya aciki.
- 5
Ki juya sosai y hade jikin sa.
- 6
Sai ki mulmula sosae y baki ball shape.
- 7
Ki fasa kwai a bowl ki zuba Maggi d attaruhu d albasa.ki kada
- 8
Ki Dora Mai a wuta idan yyi zafi sae ki saka yam ball dinki acikin kwai sae ki saka a Mai.
- 9
Idan y soyu ki kwashe a collender.😋
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Jellof yam and beans Jellof yam and beans
This food is healthy my husband like it alot.#3006 Deezees Cakes&more -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13462390
Comments