Miyar tunkusa/kase

Fatima Hassan
Fatima Hassan @cook_29332739

Wannan miyan an fi yinshi a Adamawa..Ana kiranshi da miyan kase..yanada dadi koh ba tuwo za iya cin shi.Hope you'll enjoy my delicious recipe?

Miyar tunkusa/kase

Wannan miyan an fi yinshi a Adamawa..Ana kiranshi da miyan kase..yanada dadi koh ba tuwo za iya cin shi.Hope you'll enjoy my delicious recipe?

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

at least 2hours
2 people
  1. Tunkusa:ana samun shi idan anyi ma san mai,idan zayi kuli-kuli
  2. Kayan miya
  3. Kifi ko tantankwashi
  4. Maggi da gishiri
  5. Yakuwa
  6. Tokan miyan kadan
  7. Man gyada

Cooking Instructions

at least 2hours
  1. 1

    Zaki wanke yakuwan ki kisa a tukunya kizuba tunkusan shima abarshi a wuta low heat yayi ta dahuwa.bayan ya nuna saiki hada su kayan miya,man gyada dasu Maggi yakara dahuwa..aci lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Hassan
Fatima Hassan @cook_29332739
on
cooking is bae🤸🥰
Read more

Comments

Similar Recipes