Indomie with scramble egg

Mutan Badar Kitchen
Mutan Badar Kitchen @tasty_treat_kn
Kano

Wannan indomie tana dadi sosai akwai kayan kara lafiya aciki ta #oneafrica

Indomie with scramble egg

Wannan indomie tana dadi sosai akwai kayan kara lafiya aciki ta #oneafrica

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Indomie
  2. Carrots
  3. Sweet pepper
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Egg
  7. At

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko sai da nayi perboiling indomie na tace ta

  2. 2

    Sannan na sa oil a pan da albasa da garlic and ginger na soya kamar minti 2 Sai na saka attaruhu da albasa da carrot din da maggi na juya sannan na zuba green pepper
    Sanna na zuba indomie din dana tafasa ta

  3. 3

    Sannan nasamu nafasa kwai awani kwanon daban nasaka masa spices maggi na soya shi
    na dagargaza Sai na kawo shi na zuba akan indomie din na juya kadan na sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mutan Badar Kitchen
Mutan Badar Kitchen @tasty_treat_kn
on
Kano
dessert and snacks
Read more

Comments

Great Kitchen
Great Kitchen @Great090
Please try to explain your cooking details with English 🙏🙏👍

Similar Recipes