Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki dafa doyarki inyayi saiki sauke, ki Zane a kwando, sai greating din kayan miyar ki, sai dauko doyarki kizuba a turmi kindan sansamata bawai ki daka ba.
- 2
Sai kwashe a ruba kizuba komai da komai aciki,sai ki zuya sosai, kidinga dibowa da hannu kina mulmulawa har kigama.
- 3
Sai fasa kwai kizuba baki kadan kiyuwa, sai kina dauko dunkulalliyar doyarki kina sawa acikin kwai, in kin cire acikin kwan sai kidinga sawa cikin garin cornflake, kina gamawa sai ki soya shi.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15267395
Comments (2)