White rice wth vegetable soup

Umma Abubakar
Umma Abubakar @ummcy
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa,
  2. attarugu
  3. tattasai,
  4. albasa
  5. cabbege,
  6. carrot,
  7. Green beans,
  8. cucumber,
  9. maggi,
  10. Curry.
  11. Mangyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kika dafa farar shinkafarki, saiki wanke kayan miyanki kiyi blanding, saiki dauko su cabbege dinki kiyankasu ki ajiye gefe.

  2. 2

    Saiki dauko tukunya kizuba mai kisoya kizuba kayan miyanki su soyu

  3. 3

    Saiki zuba magunanki da Curry saiki rufe idan yadanyi mintuna saiki dauko vegetable dinki

  4. 4

    Kizuba kirufe saiki dansaka ruwa kadan idan dan shanye ruwan shikenan.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Abubakar
on

Comments

Similar Recipes