Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tattasai
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Corry
  6. Garlic
  7. Kifi
  8. Alayyahu

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gayara kifi kisa shi atuknya ki zuba masa albasa maggi kadan da corry idan yadan fara tsane ruwan jikinsa

  2. 2

    Saiki zuba mai dama kin riga kin jajjaga tattasai da attaruhunki saiki zuba acikin man idan yadan soyu

  3. 3

    Saiki zuba ruwa kadan sannan ki zuba su maggi da sauran spices dinki ki yanka albasa ki zuba dama kin yanka alayyahunki

  4. 4

    Saiki zuba kidan rufe minti biyu ki sauke zaa iya yi da manja zakuma a iyayi da farin mai za aci wannan miya da tuwon semo ko na shinkafa ko na masara

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
K'dees Delight
K'dees Delight @cook6390
on
Kano
I love cooking since I was a small girl I enjoy helping momma in the kitchen, I felt happy any time when I cook🥰
Read more

Comments

Similar Recipes