Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dafaffen zogala
  2. Garin kulikuli
  3. Garin yaji
  4. Danyen tumatur
  5. Maggie
  6. Mangyada
  7. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke Dafaffen zogalanki kisa a kwano

  2. 2

    Sai ki zuba garin kulinki da yaji da mai da gishiri da Maggi

  3. 3

    Sann ki Yanka tumatur dinki a ciki sann ki juya su gaba daya

  4. 4

    Kina iya ci da Kowane irin lemo(juice)

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Similar Recipes