Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Naman kai
  2. Kayan kamshi
  3. Maggi
  4. Attaruhu d albasa
  5. Mai
  6. Daddawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara naman ki wankesa ki xuba a tukunya ki sa ruwa b da yawa b kisa citta d gishiri ki dafashi. In ya kusa sai ki xuba sauran spices dinki d attaruhu d albasa wanda kikai grating kisa maggi d dakakkiyar daddawa d mai ki kara ruwa ki rufe ya karasa d wuwa.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
on
A dental therapist, Baker and lots
Read more

Similar Recipes