Wainar rogo

Raheemandaddy @raheemandaddy2010
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it
🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Adaka dafaffen rogo ya daku
- 2
Ahada da jajjagen kayanmiya da rogo da kayan dandano a kwano a gauraya su hade jikinsu sosai
- 3
Sai a mulmula shi daidai shape din da kakeso ka jera a man faranti
- 4
Sai a Dora mai a wuta yayi zafi Sai a ringa tsoma rogon a ckn kwai
- 5
Sai asaka a cikin mangyada ya soyu Sai a juya dayan gefen Shima ya soyu Sai a kwashe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Simple Sauce 🤤
I Love It 🥰 yes I do 😊


Moi moi roll up
#iftarrecipecontest#Naga video nee YouTube so I thought of tying it and the outcome was great.


Kosan Rogo
Hmmm... Nasiya dafaffen rogo domin inci, senaji inason cin koson rogo abinka da kwadayin masu ciki😋😂 shine na maidata koson rogo.. Yarana da megidana sunason kosan rogo sosaiii....


Awarar kwai
#ramadanrecipe i love making it .and my family enjoys it to the fullest


Yar bagalaje (wainar rogo/ kosan rogo)
Abincin karin kumallo me sauki. (Breakfast) Kusan kowa yana sonta. Tana da dadi sosai. D ftn za ku gwada don jin dadin ku.😂😀😃


Masa
I really love it


Wainar rogo
A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa


Dan bagalaje (wainar rogo)
Ina da garin kwaki and Ina Sha'awar cin wainar rogo


Masar awara
Wannan awarar ta musamman ce ba'a bawa yaro mai qiwya. Ni banason awara amma wannan awarar ta daban ce try it. Zaki godemin daga baya😍🥰


Wainar flour


Fried yam with onion sauce
I love it😋


Creamy potato 🥔 salad
I love it so much


Wainar Rogo
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍


Fajita beef parcel
I love it its so yummy, #kanostate


Wainar rogo
Tanada dadi gshi bata da wahalar yi


Salma tsaty bites
Welcome to my world of kitchen.👏 join me and let's get hights in my kitchen. I tried many cooking sometimes I get it wrong but I Always keep trying


Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self


Wainar Fulawa
Cooking is my hobby!


Wainar semonvita
Inason wainar fulawa so nace lemme try wainar semo and I enjoy it.


Beef kebab
I just love it 😋


Ɗanbagalaje (wainar rogo)
#repurstate#.mamana ce ta koya min ana iya yinta da danyan rogo ko garinsa ko garin kwaki. Nayi nawa da garin kwaki.


Fried couscous with spinach and egg sauce


Paten Rogo
Megida na dawo wa gashi ki bada asawo rogo kiyi mun paten i was like pate fa yace ay yadda a ke na doya nace nagane abun ne de ya ban mamaki na aika ansawo rogo angyra to de a takaice pate yayi dadi baa magana tunda de yanxu muna dashi aje se mu gwada soyawa mugani 🤣 ko shima zeyi dadin 🤔


Chocolate cake
So yummy I love it.#kanostate


Vegetable sauce


Indomie Ganda da Kwai
I cook it for my self


Wainar fulawa
Wainar fulawa nada dadi sosai zaka iyaci da safe koma da yaushe.


Tuwon shinkafa d miyar kuka💓
My best fd I really lk it😋


Wainar rogo


Yam balls
Love u Soo much yam bolls🥰

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16545975
sharhai