Moi moi roll up

Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
Sokoto

#iftarrecipecontest#
Naga video nee YouTube so I thought of tying it and the outcome was great.

Moi moi roll up

sharhi da aka bayar 1

#iftarrecipecontest#
Naga video nee YouTube so I thought of tying it and the outcome was great.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1albasa
  2. 3tattasai
  3. 1tattasai danyye
  4. 2 cupwake
  5. Dafaffen Nama
  6. 2Danyyen kwai
  7. 1Dafaffen kwai
  8. Manja
  9. 1 cupwater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke waken ki surfeshi ki tabbatar kin cire dusar ki jika shi yayi 3h saiki tace ki zuba waken a blender ki zuba tattasai ki yanka albasa kisa ruwa ki Nika sosai yayi laushi

  2. 2

    Saiki dauko danyyen tattasai da Jan ki yankasu ki yanka dafaffen kwai da nama, nikan Kuma ki zuba shi a roba ki zuba Maggi, kwai da Mai ki motse su sosai

  3. 3

    Ki dauko baking try ki shafa Mai ki Dora baking paper itama ki shafe ta Mai ki zuba nikanki ki bazashi sai ki dauko tattasai da su nama da kika yanka ki zuba akai kisa a oven ki gasa 20mins

  4. 4

    Idan alalarki tayi sai kiyi rolling dinta ki yanka kamar haka👇

  5. 5

    Zakiji kamshin ta daban yake ga Kuma Dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
rannar
Sokoto
Am Maryam sa'id known as tastychop by Mrs abdoul an agriculturist, cooking is my hobby, baking is my true passion.i love and enjoy eating delicious I made.
Kara karantawa

Similar Recipes