Salma tsaty bites

Hindatu Abdullah
Hindatu Abdullah @hindu18

Welcome to my world of kitchen.👏 join me and let's get hights in my kitchen. I tried many cooking sometimes I get it wrong but I Always keep trying

Salma tsaty bites

Welcome to my world of kitchen.👏 join me and let's get hights in my kitchen. I tried many cooking sometimes I get it wrong but I Always keep trying

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
2people
  1. Niqarqiyar shinkafa
  2. Man gyada
  3. Dandano
  4. Attaruhu 5
  5. Albasa 1
  6. Danyan zogale
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Firstly zaki Dora ruwa a tukinyarki ta madan bacci sai ki wanke niqarqiyar shinkafa ki tsaneta daman kin tanadi buhun da zaki sa a madanbaccinki domin kar shinkafar ta toshe bulolin tukunyar

  2. 2

    Sai ki xuba niqarqiyar shinkafarki sann kina yayyafa Mata ruwa lokaci xuwa lokaci har takai 30min a wuta.

  3. 3

    After that ki gyara attaruhunki ki jajjagashi kiyanka Albasar ki tsinke zogalanki batareda Barin karare ajikinsaba sann ki Maida maggi'n ki gari Kafin 30min

  4. 4

    Suma ki mixing dinsu da shinkafarki bayan nn sai ki xuba maggi da curry da sauransu....

  5. 5

    Sums at mixing dinsu sai ki kuma maida shinkafarki Cikin maddan bacci ki kuma tirarawa kina yayyafa ruwa na tsawan 15min

  6. 6

    Bayan ki sauke shinkafarki ki xubata a Abu mai wusace domin tai sauqin sarrafawa zaki xuba man gyadanki soyayye ki mixing dinsu followed by attaruhu, albasa da danyan xogale

  7. 7

    After 15min sai ki sauke and you can now serves ur Gentle Man and women... Thank you for Reading I hope you will certified it.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hindatu Abdullah
rannar

Similar Recipes