Wainar Rogo

Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍
Wainar Rogo
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara garin kwaki a zuba a mazubi me kyau
- 2
Ki zuba garin fulawar ki cakuda
- 3
Sai ki zuba jajjagen attaruhu da yankakkiyar albasa, ki zuba spices da Maggie da curry.
- 4
Ki kawo mai cokali daya ki zuba saiki ki cakuda da kyau
- 5
Saiki kwaba shu da ruwan dumi ya hada jikin shi. Sai ki diba da hannu kina yin fadi dashi
- 6
Sai kisaka a mai ki soya, idan yayi brown color yana kamshi tom saiki kwashe
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Wainar rogo
Na tashi d safe n rasa me xanyi kawae nayi deciding Bari nayi waenar rogo me Gd kawae sae kamshi yaji Ina ajiyewa tayi Dadi sosae Zee's Kitchen -
-
-
-
Wainar rogo
A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa Maryam Riruw@i -
-
-
-
-
Wainar rogo
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰 Raheemandaddy -
Yar bagalaje (wainar rogo/ kosan rogo)
Abincin karin kumallo me sauki. (Breakfast) Kusan kowa yana sonta. Tana da dadi sosai. D ftn za ku gwada don jin dadin ku.😂😀😃 Khady Dharuna -
-
-
Yar lallaba (wainar fulawa)
Wannan girki tun muna Yara mukeyinshi Kuma har yanzu muna sonshi muna jin dadinshi. Ga suqin yi Walies Cuisine -
Ɗanbagalaje (wainar rogo)
#repurstate#.mamana ce ta koya min ana iya yinta da danyan rogo ko garinsa ko garin kwaki. Nayi nawa da garin kwaki. Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
-
Kosan rogo mai naman kaza
Matan an san mu da hikima da dabaru a madafi(kitchen). Hakan yasa muke sarrafa abubuwa da sukayi saura zuwa wasu ababen daban. Sauran naman kaza soyayye dashi nayi. #kosairecipecontest Yar Mama -
Kosan Rogo mai naman kaza
Mata an sanmu da hikima da yan dabaru musamman a Madafi(kitchen). Koda yaushe idan abu ya saura ina niman hanyar sarrafashi ta yanda zaa ji dadi da shaawan ci. Wannan kosai na yishine da sauran soyayyen naman kaza. #Kosairecipecontest Yar Mama -
-
-
-
Wainar Kwan tanda
A kawo sauyin hnyr suyar wainar kwai a pan .kyau a ido😍 dadi a baki 😋 Zee's Kitchen -
Farfesun kifi
Mum Abdllh's kitchen #1post1hopeA gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai. HABIBA AHMAD RUFAI -
Tuwon shikafa da miyar wake
Wannan Abincin, sai dai nace ku tambayi nufawa yadda suke ji da shi😍😍 Reve dor's kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16526722
sharhai (4)