Black amala and obono soup

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Tuwon Yana da dadi duk da dai ba abincin mu hausawa bane na makwabtanmu ne yarbawa,kuma inason miyar sosai

Black amala and obono soup

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Tuwon Yana da dadi duk da dai ba abincin mu hausawa bane na makwabtanmu ne yarbawa,kuma inason miyar sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Black amala
  2. Garin obono
  3. Dry fish,cry fish,stock fish,
  4. Ganda
  5. Naman rago kona sa
  6. Attaruhu da albasa
  7. Garlic and ginger
  8. Manja
  9. Seasoning powder
  10. Species
  11. Daddawa bazo
  12. leafGanyan ugun

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki daura ruwanki akan wuta sai ya tafa sai ki dauko garin amalan ki dai dai yadda zai isheki

  2. 2

    Sai kiyishi Kamar yadda zakiyi talge wasu kuma basai sunyi haka ba kawai ruwan na tafa zasu dinga zuba garin suna tukawa haryayi laushi,

  3. 3

    Wasu kuma sunayin talge idan kikayi talgen Zaki barshi ya nuna na about 15min

  4. 4

    Sannan ki dinga zuba garinki kina tukawa haryayi tauri yadda kike bukata sai ki kwashe

  5. 5

    Sannan ki dauko su kifinki da kika gyara su kika dafa wasu Kamar stock fish da ganda Zaki yayyanka shi kanana sai ki dafasu idan sun daho

  6. 6

    Sai ki sauke shima namanki Zaki tafasashi da kayan kanshi ki ajiyeshi agefe

  7. 7

    Sai ki barshi ya tafasa sosai sannan ki dauko garin obono dinki kina zubawa kina kadawa Kamar yadda Zaki kada miya

  8. 8

    Sannan sai kizo kan miyarki Zaki daura tukunyarki akan wuta ki zuba kayan miyarki da kika gyara kisa manja kadan ki soyashi

  9. 9

    Sannan sai ki dauko su duk ki zuba acikin wannan kayan miyarki da kika soya ki tsada ruwan miyar ki ki zuzzuba species dinki da daddawanki da Maggi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes