Chicken pepper soup with potato & 5alive juice

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Yana bada appetite musamman ga mara lafiya

Chicken pepper soup with potato & 5alive juice

Yana bada appetite musamman ga mara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Chicken breast
  2. Attaruhu da albasa
  3. Seasoning powder
  4. Garlic and ginger
  5. Ganyan fasli
  6. Carrot and green pepper
  7. 5alive juice
  8. Orange
  9. Pineapple
  10. Apple
  11. Cucumber
  12. Lemon
  13. Fasli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki samo dankali ki wanke ki fere sannan kiyi dicing dinshi,Naman ma zaki gyara shi kiyi masa yanka kana,

  2. 2

    Albasama yankashi zakiyi attuhunma haka komai dai yankawa Zaki yi.

  3. 3

    Sai ki zuba albasa da garlic da ginger dinki sannan ki dauko Naman ki da kika yanka kanana ki zuba sai ki soya sama sama

  4. 4

    Sannan ki zuba attaruhun da albasa kuma sai ki zuba seasoning dinki,

  5. 5

    Sannan ki dauko carrot da green pepper da kika yanka ki zuba

  6. 6

    Sai kisa ruwa kadan idan ya tafasa sai ki zuba dankalinki ki rufe har yanuna idan kin kusa sauki wa sai ki Dan yanki fasli kadan kisa

  7. 7

    Sai ki daura tukunyarki akan wuta sannan ki dauko mai ki zuba ba da yawa ba kadan

  8. 8

    Sai kuma juice dinki Zaki gyara duk fruit din kiyi blanding sai ki tace shike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes