Miyar ganye (vegetable soup)

Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋
Miyar ganye (vegetable soup)
Inason miyar ganye musamman taji kayan hadi da ganyayyaki ga dadi ga kuma karin lafiya a jiki. 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki wanke naman da kashi ki tafasa shi,shima ganda da stock fish ki wanke ki tafasa ki aje gefe.ki wanke ganyayyakin ki yanka ki aje gefe.
- 2
Ki wanke kayan miyan ki saka chitta da tafarnuwa ki nika amma kar yayi laushi kamar jajjage.seh ki dora tukunya kan wuta ki zuba manja ki yanka albasa kadan ki zuba.idan albasar ta dan soyu seh ki zuba kayan miyan.idan ta fara soyuwa seh ki zuba daddawa ki juya.
- 3
Ki zuba dandano ki juya ki barshi ya soyu,idan mai ya fara fitowa seh ki zuba nama da stock fish da ganda ki zuba ruwan naman,seh ki zuba cray fish ki juya ki barshi ruwan ya dan janye miyar tayi kauri.
- 4
Idan miyar tayi kauri ta soyu seh ki zuba lawashi ki barshi kaman minti 3 sannan ki zuba ugu shima yayi kamar minti 3 seh ki zuba water leaf ki juya ki barshi yayi kamar minti 2 sannan ki zuba alaiyaho ki juya idan da bukatar karin dandano ko gishiri seh ki kara ki barshi ruwan ya dan janye kamar minti 4 seh ki sauke. Ana iya ci da tuwo,semo,sakwara,shinkafa da sauransu.sannan kina iya sa duk naman da kike so kamar su kayan ciki da busashen kifi.
Similar Recipes
-
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Inason miyar agushi sosai mussaman idan taji hadi da kuma ganye kala kala.#team6dinner mhhadejia -
-
Sakwara da vegetable soup
#MLDKasancewar kowa yasan yanda ake sakwara, a nan zan maida hankali ne wurin koya yanda ake vegetable soup, Wanda Miya ne da ya samo asali a kudancin kasan nan wurin inyamura. Mufeeda -
Miyar Ogbono
Inason sarrafa abinci kala kala musammman bangaren yarabawa,inason nauoin abincinsu 🥰😋kudai kawai ku gwada wannan miyar💯 zhalphart kitchen -
Tuwon shinkafa miyar ganye
Hadin miyar ganyen ugu da water leaf suna kara jini ajikin mutum sosai duo Wanda yasamu matsalar karancin jini aka jimanci yimasa wannan miyar cikin sati daya jininsa zai dawo. Meenat Kitchen -
Egusi Ijebu
#wazobia, egusi ijebu miyar Western part ne na najeriya wadda muma northern mukanyita Amma tasu ta bambamta da tamu to wannan bambamcin yasa na girka irin tasu domin nasamu bambamcin test nida iyalina. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
Miyar Edi kang kong
It was very tasty and healthy,try it wit pando,semo,rice,tuwon rice,etc.And thanks me later Maryamyusuf -
-
Miyar ganye da kwai
#mukomakitchen wannan miya tana da dadi ga saukin sarrafawa kuma za'a iya ci da abubuwa da dama. Askab Kitchen -
-
Egusi ijebu
#WAZOBIA. Wannan miyar westhern part su sukaci ka yinta amma ko northern part suna yinta tana da dadi sosai,musanma ma da tuwon shinkafa. Zainab Jari(xeetertastybites) -
Miyar ogwu
Inasan miyar ogwu sosai, saboda yana kara lafia a jiki wasuma nacewa hadda jini yana karawa Mamu -
Black amala and obono soup
Tuwon Yana da dadi duk da dai ba abincin mu hausawa bane na makwabtanmu ne yarbawa,kuma inason miyar sosai Khulsum Kitchen and More -
-
-
Tuwon Semolina da Miyar shuwaka(bitterleaf)
Ganyen shuwaka Yana da daci a baki, Amma an sanshi da magani ciwuka iri daban, cin Miyar shuwaka Yana Kara lapiya ga Dan Adam, Kuma Ana Iya cin Miyar da kowanne irin tuwo. Asmau Minjibir -
Ogbono soup
Ogbono miyar yarabawace wadda garin ogbono dinma a gurinsu ake saidawa ko inyamirai su suke saidawa kuma suke nikashi. Meenat Kitchen -
Tuwon shinkafa da miyar egusi
Nasan kowada yanda yakeyin nasa miyar egusin toh ni ga nawa kuma yanada dadi sosai musanman da wannan ruwan shinkafar TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Miyar gyada da ganyen ugu
Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
Miyar Ganye
Wnan miyace ta musamman danakewa babana yanacinta ,da tuwo shinkafa da dankali ko kuma yaci haka sbd miyace maisa lahia#1post1hope. Maryamyusuf -
-
-
-
Teba (tuwon garin kwaki) da miyar agushi
Yana da matukar dadi kuma ga saukin sarrafawa. Mrs Maimuna Liman
More Recipes
sharhai