Pancake me zuma

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos

Its very yummu

Pancake me zuma

Its very yummu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsflour
  2. 11/2milk
  3. I medium egg
  4. 1tspn baking powder
  5. 3 tbspnolive oil ko butter
  6. 3 tbspsugar
  7. Pinchsalt
  8. 1/2lemon zest

Cooking Instructions

  1. 1

    MRS GHALEE TK CUISINES*

    Ki samu bowl ki zuba all ingredients dinki amma banda egg da lemon zest

    Idan vaki da madara ruwa zaki iya kwaba ta garin da ruwa one and half cup na measuring cups dashi zaki kwaba

    Ruwan madarar shine ruwan kwabin batter dinki

    Idan kin gama kwabawa sai ki Saka egg dinki sannan lemon zest shikenan sai suya

  2. 2

    Zaki dora fring pan akan wuta idan yayi zafi sai ki zuba batter li kamar haka

  3. 3

    Sai ki rufe shi ki rage wuta idan kika ga yayi haka toh yayi

  4. 4

    Ga yadda bayan ze zama

  5. 5

    Shikenan pancake dinki yayi zaki iya zuba cocoa syrup ko zuma kici dashi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes