Funkaso da Miyar Taushe

Rashma's kitchen
Rashma's kitchen @cook_14053429
Kano State

#Kanostate Funkaso abinci ne na gargajiya na hausawa Wanda sukayi Musamman lokacin taron biki ko suna ko lokacin bikin Sallah ko a gida idan Ana so.

Funkaso da Miyar Taushe

#Kanostate Funkaso abinci ne na gargajiya na hausawa Wanda sukayi Musamman lokacin taron biki ko suna ko lokacin bikin Sallah ko a gida idan Ana so.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu alkama da flour dinki ki tache da rariya ki juya a bowl me kyau

  2. 2

    Sai azuba yeast da baking powder da sugar da gishiri kadan a juya

  3. 3

    Sai a fasa Kwai guda 1 azuba aciki a juya a kwa6a sai a rufe a sa a waje me dumi

  4. 4

    Bayan Dan lokaci idan ya tashi sai azuba madara ta ruwa a juya

  5. 5

    Sai a dora pan wuta azuba Mai idan yyi zafi sai a dauko mara me irin kwarya a shafa mai a bayanta asa kwabin sai kisa hannunki ki buda tsakiyar sai asa a cikin Mai a soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rashma's kitchen
Rashma's kitchen @cook_14053429
on
Kano State

Comments

Similar Recipes