Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1tblepn dry yeast
  3. 1 cupmilk
  4. 2large eggs
  5. 3tble spn butter
  6. halftespn baking powder
  7. veg oil
  8. 6spon sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Za jika yeast din da warm water ki aje gefe

  2. 2

    Seki hada flour da sugar da baking powder da butter ki juya seki zuba milk din da yeast da eggs dinki

  3. 3

    Kizuba flavour din kiyi making soft dough ki aje waje me dumi ya tashi

  4. 4

    Inya tashi kiyi kneading sosai ki fitar da shape na donut

  5. 5

    Seki rufe ki bari ya tashi sannan ki soya amai

  6. 6

    Suyan donut bayason wuta da yawa kuma bayason wuta kadan a medium heat ake soya shi

  7. 7

    In kinaso zaki iya glazing da abinda kikeso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Similar Recipes