Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Supergetti
  2. Veg
  3. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu taliya ki karyata gida 2 saiki dora oil a kasko ki soyata idan tai brown saiki kwashe ta

  2. 2

    Ki zuba mai a tunya kadan ki yanka Al basa an garlic

  3. 3

    Den saiki zuba ruwan zafi akansu saiki dauko taliyar ki zuba idan ta fara nuna saiki zuba kayan veg dinki..

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Khadyn Oganta
Khadyn Oganta @cook_13817959
on
Lagos Nigeria
so much love cooking is Always my dream
Read more

Comments

Similar Recipes