Edit recipe
See report
Share

Ingredients

6 servings
  1. macaroni kayan miya albasa kayan dandano wake kifi lawashi dss

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki jajjaga kayanmiynki attarubu tumatur tatasai albasa saiki dora tukunya xuba mai aciki dede misali inyayi.xafi ki xuba kayankiyanki ya dan soyu.

  2. 2

    Saiki tsaida ruwa maana ki.xuba ruwa dede buqata ki rufe ki.bashi.dama ta dan fara tasiwa kadan irin kayan.duk sun.hade wuri.guda saiki xuba kayan dandano magi gishiri curry thyme onga d sauransu saiki xuba wankakken waken ki a ciki ki juya ki eufe har sai waken y.fara alamin dahuwa.

  3. 3

    Saiki kimanta dahuwar waken d inkika xuba macaroni xasu.dahu.daidai.buqata saiki xuba macaronin aciki ki juya ki rufe bayan 2mons ki sake jutawa sbd danqarewa saiki bash damar dahuwa.

  4. 4

    A daya bangaren.kuma kinguara kifinki.tsab d namanki saiki duba idan abincinki y kusa tsotsewa saiki xuba kifi d albasa d lawashi d kika yayyanka aciki karki juya ki.bare hr y qarasa saiki sauke ki juya ki xubama kowa shikenn kingama aci dadi.lfy.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

noble aysha(ustaziyya)
noble aysha(ustaziyya) @cook_14289786
on
kano state

Similar Recipes