Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kubewa busasashe
  2. Wake,Kifi bushashshe,
  3. Tumatur,albasa,daddawa,maggi,salt,Kayan kamshi,mai,

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki daka kwadan nan abubuwan daban daban

  2. 2

    Bayan kin gama dakawa Zaki xuba a tukunya tare da Dan mai da ruwa kadan ki soya shi kamar haka

  3. 3

    Bayan kamar minti goma Sai kisa wake tare da ruwa mai yawa da Maggi da gishiri yay ta tafasa harwaken ya nuna Sannan ki kada kubewan ki amma kiyi low da Wutar

  4. 4

    Enjoy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
on
Jigawa state Nigeria

Comments

Similar Recipes