Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa,
  2. Cucumber,
  3. attarugu,
  4. Mangyada
  5. tattasai,
  6. albasa,
  7. cabbege,
  8. peas,
  9. magi,
  10. gishiri,
  11. curry,
  12. kayan ciki

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zakifara tafasa kayan cikinki, kisakamusu kayan yaji, saikiyi greting kayan miyanki, kiyanka albasa da cabbege,ki ajiye gefe daya.

  2. 2

    Saiki tafasa shinkafarki kitace, saiki dauko tukunyarki kizuma mai kisoya kizuba kayan miyanki, saiki dauko ruwan tafashenki kizuba, saiki kara ruwa kadan, idan yatafasa saiki saka peas dinki yadahu,

  3. 3

    Saiki zuba kayan hadinki su cabbege, albasa, cucumber dasu magi, saiki rufe yatafaso saiki dauko shinkafarki kizuba akai kijuya.

  4. 4

    Saiki rufe idan yadahu sai azubawa oga.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Abubakar
on

Comments

Similar Recipes