Cooking Instructions
- 1
Farko zaki dan soya kayan miyanki sama sama,sai kiyi mashing doyanki sai ki saka kayan miyanki, species da seasoning, ki gauraya sosai sai ki mulmula shi da hanu.ya zama kamar ball.
- 2
Ki kada egg sosai sai ki dauko wanan ball din ki sa a chikin egg din,kafin nan ki daura mai a wuta yayi zafi saiki fara soyawa.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Fish soup with ugu leaves Fish soup with ugu leaves
I so much like this soup beacuse its very important to our body and blood 😍😍😍😍😍😍🍛🍛🍛 Fatima Cuisine -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6496022
Comments