Jallof sharayya(jallof rice wt fried spaghetti)

Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsrice
  2. 1/2 packspaghetti
  3. to tasteMaggi
  4. 2onga
  5. Lil salt
  6. Kayan miya
  7. Oil
  8. Spices of ur choice

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki dora mai a pan sai ki karya spaghetti dinki ki xuba kita juyawa har t xama brown sosai sai ki xuba a colender t tsane

  2. 2

    Sai kiyi parboiling rice dinki d salt sai ki tace t itama ki barta t tsane sai ki hade t d taliyan nan ki juya sosai

  3. 3

    Sai kiyi grating kayan miyan ki ki dora tukunyar ki a kan wuta ki xuba mai sai ki xuba wannan kayan miyan naki ki soyasu sai kisa maggi d spices dinki ki juya

  4. 4

    Sai ki dauko wannan shinkafar ki d talian ki ki dinga xubawa a cikin tukunyar kina juyawa har ki juye duka ki yanka albasa sai ki dauko ruwan xafi ki xuba a ciki yadda xai karasa dafa shinkafa talian m tayi laushi sai ki rufe ki barshi a low heat inta karasa dahuwa sai ki sauke

  5. 5

    Garnish wt scotch bonnet n serve

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments