Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Gabadaya ingredients din Dana lissafo kiyanka su, ki hada guri guda hade da daffafen mean ki

  2. 2

    Sai kisa mayonnaise dinki a bowl ki kwaba kisaka sugar Yar kadan da madara ki Masa lemon tsami Shima Dan kadan sai jujjuya ki juye shi a cikin cabbage dinda Kika yanka shikenan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mariya Salis ibrahim
Mariya Salis ibrahim @cook_14412679
on
Kaduna
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes