Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa
  2. Kanwa
  3. Kuka

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xakisa ruwa a wuta ya tafasa sai ki kawo fulawa da kuka dedai kin jika kanwa ya jiku sai kisa kuka kan fulawan sai ki xuba mishi ruwan kanwa ki kobashi kamar yarda ake koba cincin sai kina jefashi a cikin ruwan da yake tafasa har ki gama sai ya nuna xaki kwasheshi ki xuba a ruwan sanyi sai ki kawo yajinki sai ci😋😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
FIRST LADY
FIRST LADY @cook_14995325
on

Similar Recipes