Cooking Instructions
- 1
Ki yanka lettuce ki wanke sah da gishiri ki tabbata ya wanku kisa a matsamin tace shinkafa ya tsane
- 2
Ki daka kui da attarugu da farnuwa da Maggi sai ki kwashe a cikin wani roba mai fadi
- 3
Ki yanka su tumatur da albasa da koren tattasai ki dauko lettuce din ki zuba a kulin ki zuba su tumatur din kisa maggi ki juya sai ci
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7053811
Comments