Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Water,beans,peper,oil
  2. Tomato,oniun,attarugu
  3. Maggi,kanwa,unga

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki saka ruwan zafinki a tukunya ya tafasa sai wanke shinkafa kisa sai yadahu sosai sai ki sauke.

  2. 2

    Zakisa ruwa awuta sannan kisa wake sannan kisa kanwa saboda yayi saukin

  3. 3

    Zaki yi blending din kayan miyan ki sannan kisa a wuta ruwan ya shanye sannan kisa oil naki ki soyashi sosai sannan kisa ruwa kadan daidai yadda zeyi sannan kisa maggi da onga

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Comments

Similar Recipes