Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Carrot
  2. Ginger
  3. 3Orange
  4. 1Lemon
  5. Sugar 2 tblspoon

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke carrot dinki da orange dinki da lemon dinki da ginger, saiki kankare bayan carrot din da ginger din ki yayyanka ki zuba a blender ki nika har yayi laushi ki samu bowl dinki mai kyau da rariya ki tace.

  2. 2

    Saiki yanka lemon zakin ki kiyi squazing dinshi saiki juye a cup saiki matse lemon akai saiki saka rariya ki tace ki juye cikin carrot dinnan

  3. 3

    Zaki samu karamar tukunya ki zuba ruwa kadan ki zuba sugar dinki chokali 2 saiki saka chokali kina juya har sugar din ya narke saiki barshi ya tafaso saiki sauke ki juyeshi cikin carrot juice dinki kisaka a fridge.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes