Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara karas dinki da Dan yawa ki wanke shi Sannan kiyi grating dinshi

  2. 2

    Ki wanke cucumber ki yankashi qanana amma kada yakai yawan karas dinki

  3. 3

    Akankare bayan ginge er kadan bada yawa ba sai a wanke a ayi grating shima daban sbd yabada taste mai dadi ita kadan zaasa karta kaisu yawa

  4. 4

    Zaki Samu blender saiki zuba carrot dinki aciki, cucumber dakika yanka, ginger da kuma sugar saiki zuba ruwa ki markada, bayan nan saiki tace kisa a fridge

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mss-Maryerhm Muhd
Mss-Maryerhm Muhd @Maryam8949
on

Similar Recipes