Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki samu yeast din ki kisa sa dan bowl kisa sugar nd warm water sai ki ajiye gefe daya, sai ki samu want bowl din zuba duka dry ingredients din ki jujjuyasu sai ki zuba ruwa ki kwaba kada kwabin yayi ruwa sosai karkuma yayi tauri sosai sai kisa hadin yeast din ki ki bubbuga shi sosai sai ki samu containers din ki ki shafa mai kadan ajiki sai ki zuba kwabin ki a ciki, sai ki jera su akan steamer ko cikin tukunya bayan kin Dan sa ruwa a ciki sai ki rufe for like 1 hour.

  2. 2

    After ya tashi kawai sai ki kunna wuta, in ya dahu Zaki ji kamshin sa ko kum kisa tooth pick in ya fita smooth to ya dahu sai ki sauke ki cire daga containers din.

  3. 3

    Serve with stew or any Soup/Sauce of ur choice.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deeja
Deeja @raypulse_MP
on
Abuja

Comments

Similar Recipes