Chicken pie

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

Mum Abdllh's kitchen..... Wannan chicken pie din yana da matukar dadi ga ba wahala kayan anfaninsa ma ba wani abu me wahala sosai... Uwar gida da amarya ya kamata ku gwada#1post1hope

Chicken pie

Mum Abdllh's kitchen..... Wannan chicken pie din yana da matukar dadi ga ba wahala kayan anfaninsa ma ba wani abu me wahala sosai... Uwar gida da amarya ya kamata ku gwada#1post1hope

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2Fulawa kofi
  2. 1Maggie
  3. 1Knor
  4. Ruwan naman kaxa
  5. Mai
  6. Bakar hoda
  7. Naman kaza
  8. Attaruhu
  9. Albasa
  10. 1Maggie
  11. Gishiri kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko ki tankade fulawa saikisa maggie da knor guda daya daya saiki bakar hoda kadan saiki xuba mai kadan saiki sa curry saiki kwaba da ruwan naman nan, bayan kin kwaba ya kwabu sai ki rufe ki barshi ki hada filling din.

  2. 2

    Xaki xasamu tsokar kaxa da kika tafasa da kayan dandano saiki cire kashin ki nika ki nika attaruhu da albasa ki hada saiki xuba mai a kasko ki sa curry da maggie kadan da dan gishiri saiki xuba hadin naman nan da attaruhu da albasa ki soya har yayi golden brown ya xanyi duhu kadan kenan saiki sauke.

  3. 3

    Ki fara murxa fulawan minasa naman aciki kina rufe bakin inkin gama saiki dauko tray dinki na oven ki shafeshi da mai saiki jera, ki fasa kwai guda daya kisa bushi saiki kada kwan kishafa akan chicken 🐓 pie dinki.

  4. 4

    Dama kin kunna oven dinki yayi xafi saiki sa tray din aciki ki barshi ya gasu.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
on

Comments

Similar Recipes