Share

Ingredients

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Mai
  4. Kwai
  5. Tattsai
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Curry
  9. Garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doya ki wanke kisa a tukunya kisa salt kadan kisa ruwa ki dafata tayi laushi

  2. 2

    Zaki wanke attaruhu da albasa da garlic kisa Maggi a turmi kisa doya kisa Curry ki daka sama sama sai ki ringa mulmulawa Kamar Ball harya kare

  3. 3

    Zaki kada kwai a bowl kisa ginger ki daura pan kisa Mai a wuta idan yayi zafi ki ringa sa yam Ball cikin kwai kina sawa a Mai idan ya soya Sai ki juya idan yayi ki kwashe.

  4. 4

    Sai ki zuba kici kuda shayi ku da lemo😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss_annerh_testy
Mss_annerh_testy @cook_16776895
on
Kano State

Comments

Similar Recipes