Tamarind juice

Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
Zamfara State

Lemo ne mai dadi musmmn ga Mata suna son shi ssaei sbd dan tsamin da yake dashi#1post1hope

Read more
Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu tsamiya mai kyau ki wanke ta tas ki Dora a wuta ki zuba kanumfari ki barta ta dahu ssaei.

  2. 2

    Byn ta dahu ki murje ta ki tsiyaye ki aje a gefe.

  3. 3

    Dayan gefe kin markada cucumber, ginger ki tace ki hade su wje daya tare d ruwan tamarind ki zuba sugar Ki saka a fridge idn zaki sha ki yanka sliced cucumber a ciki enjoy.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
on
Zamfara State

Similar Recipes

More Recommended Recipes