Zobo with Cucumber Drink

amyrah amyn
amyrah amyn @amyrah_110
Kano State

I love this drink so much😍
Try it out frnds, you too will love it so much ♥️♥️

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. leavesZobo
  2. Sugar
  3. Citta
  4. Cucumber
  5. Kananfari
  6. Bawon abarba
  7. Flavour
  8. Kankara

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba zobo,citta,kananfari,da bawon abarbaki dafa su.

  2. 2

    Idan ya dahu sai ki sauke ki barshi ya huce.

  3. 3

    Sannan ki tace ki zuba sugar da flavour din ki juya.

  4. 4

    Sai ki kawo cucumber din zaki iya grating dinta ko ki yanka amma grating din zai fi saboda zai sa drink din yayi kanshi sosai.

  5. 5

    Sai ki zo kiyi garnishing da cucumber din ki yanka in round shape sai ki yan ka ta gefe kadan sai ki soka a bakin cup din.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Written by

amyrah amyn
amyrah amyn @amyrah_110
on
Kano State
COOKING IS MY PRIDE
Read more

Similar Recipes