Ingredients

10 to 15 mints
2 peoples
  1. Kankana watermelon
  2. Mangwaro Mango
  3. Madara milk
  4. Sukari sugar
  5. Ayaba banana
  6. leavesNa'a Na'a mint

Cooking Instructions

10 to 15 mints
  1. 1

    Ki gyara kankana ki cire kallon ki saka wanke ki aje a gefe Mango ma ki bare ki yanka ayaba haka ki wanke Na'a Na'a dinki ki cire icen jiki seki hada su duka ki saka bulanda ki saka kankara da madarar ruwa da sugar ki markada sosae da sosae shikkenan kin gama

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Similar Recipes