Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
Search
Premium
Top Cooksnapped Recipes
Top Viewed Recipes
Premium
Challenges
FAQ
Send Feedback
Region
Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please
register or login
.
Hafsatmudi
@Hafsatmah08
Bauchi
Block
139
Following
77
Followers
Following
Follow
Edit Profile
Recipes (30)
Cooksnaps (8)
Jollof din taliyar hausa da indomie
taliyar hausa
•
indomie
•
attaruhu tattasai albasa
•
mangyada maggi
•
kifi
•
ruwa kopi2
minti 15mintuna
2 yawan abinchi
Faten tsaki
Tsaki gwangwani 1 da rabi
•
Alayyaho yawan da kake so
•
Attaruhu 3
•
albasa 1 medium
•
Maggi 2
•
gishiri kadan
•
kitse
20minti
2 yawan abinchi
Masa a frying pan
Garin shinkafa kofi 3
•
Yeast chokali 1
•
Sugar cokali cin abinci 1,
•
Gishiri
•
Kanwa ko baking powder
•
Filawa kadan
1hr 30min
3 yawan abinchi
Farfesun kan saniya
Kan saniya an gyara an wanke
•
Attaruhu 5
•
tattasai 3
•
albasa 2
•
Maggi
•
gishiri
•
citta
•
tafarnuwa
•
da sauran kayan kamshi
•
Ruwa yanda zai dafa shi yayi luguf
2 awa
5 yawan abinchi
Kunun nono da gero
Gero surfaffe gwangwani 1
•
Nonon saniya/kindirmo
•
Sukari daidai dandanon baki
•
Ruwa kopi daya da rabi
minti 30mintuna
2 yawan abinchi
Cincin me fanta
Filawa kopi
•
Kwai guda
•
Sugar kopi daya
•
Mangyada kwalba daya na suya
•
Bota simas 250g guda 1
•
Gishiri karamin cokali daya
•
Baking powder babban cokali daya
•
Fanta 60cl guda daya
awa daya
mutum 20 yawan
Miyar Alayyaho da gyada
Alayyaho
•
Gyadar miya
•
Tumatir attaruhu tattasai albasa
•
Maggi gishiri da spices
•
Nama ko bushashshen kifi ko duka
awa daya
4 yawan abinchi
Jollof din taliyar hausa me kifi
Taliyar murji
•
Mangyada
•
Tattasai attaruhu albasa
•
Kifi soyyaye
•
Maggi gishiri bushashshen lawashi citta
30mintuna
2 yawan abinchi
Danwake
Filawa kopi uku
•
Kuka chokali biyu
•
Ruwan kanwa me zafi
•
Mangyada da yaji me dadi
40 minti
2 yawan abinchi
Kunun kanwa
Gero gwangwani 2,
•
citta da
•
kananfari kadan
•
Kanwa jikakkiya
•
Ruwa
•
Sukari daidai dandano
awa daya
mutum 2 yawan a
Miyar bushashshiyar kubewa
Bushashiyar kubewa(dakakkiya)
•
Daddawa, citta,manja ko mangyada
•
Maggi 5, Gishiri daidai
•
Nama(kaza, tantaqwashi ko naman karamar dabba)
awa daya da rab
5 yawan abinchi
Miyar kuka
Attaruhu albasa tattasa
•
Daddawa citta
•
Naman kaza
•
Gishiri dai dai dandano
•
Maggi guda
•
Manja ko mangyada
awa daya da rab
Chachchanga
Gero gwangwani 2
•
Manja me kyau soyayye
•
Yajin borkono me dadi
•
Maggi
•
Kabeji da latas da albasa da tumatir
•
Gishiri dan dai dai
minti 30mintuna
3 yawan abinchi
Farfesun kifi
Kifi soyayye
•
Attaruhu
•
Tattasai
•
albasa
•
Maggi
•
gishiri
•
citta
•
curry
•
thyme
30mintuna
2 yawan abinchi
Dambun shinkafa da zogale
Barzazziyar shinkafa gwangwani 2
•
Zogale danye ko bushasshe
•
Mangyada
•
Gyada danya
•
Attaruhu da albasa
•
Maggi star da gishiri
30 minti
3 yawan abinchi
Alale
Wake gwangwani 4
•
Attaruhu Tattasai Albasa
•
Maggi. Gishiri
•
Mangyada Manja
1 awa
5 yawan abinchi
1
Caccanga (gero da wake)
Gero gwangwani 4
•
Wake gwangwani 2
•
Yajin borkono me dadi
•
Manja
•
Latas da tumatir tattasai da albasa
awa 1mintuna
4 yawan abinchi
Kunun Yamri/Dambu
Garin kunu kopi
•
Gyada danya kopi
•
Sukari
•
Ruwa
•
Lemon tsami
1hr
5 yawan abinchi
Miyar alayyaho da awara
Attaruhu
•
Tattasai
•
Albasa
•
Alayyaho
•
Dafaffiyar awara
•
Maggi Curry gishiri da sauran kayan dandano da kamshi
•
Mangyada ko manja
30mintuna
4 yawan abinchi
Crispy awara ko awara chips (Qara'i)
Dafaffiyar awara
•
Maggi
•
Mangyada
awa 2mintuna
1 yawan abinchi
View More