Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na wanke nama na dora a wuta na saka masa citta na yanka albasa na saka gishiri da maggi da ruwa na barshi ya sulala
- 2
Na gyara attaruhu da albasa na wanke na jajjaga
- 3
Na dora tukunya a wuta na dauko kayan miyan na zuba manja na soya su sama sama na daka citta da daddawa da wake na zuba na kawo sulalen naman na saka da ruwan sulalen na kara ruwa na barshi yayi ta tafasa kamar na awa daya da kwata
- 4
Bayan ya wannan lokacin sai na dauko bushashshiyar kubewa ta ina zuba wa na kada ta na saka ruwan kanwa kadan shikenan
- 5
Zaa iya ci da kowanne irin nauyin tuw
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16033153








sharhai (3)