Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na tankade filawa na zuba kuka akai
- 2
Sai na dauko ruwan kanwa ta me zafi na zuba akai na kwaba shi sosai dalilin saka ruwa me zafi shine yana saka shi danko sosai kuma baya yin ja ko zai kai dare daga safe
- 3
Na dora ruwa a wuta bayan ya tafasa na jefa danwaken daidai misali kar suyi girma kuma ba kanana ba na barshi ya tafaso sosai na kwashe direct daga tukunya zuwa plate ban saka a ruwa ba yafi dadi da gardi aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16038574










sharhai