Shinkafa • Karass • Green pees • Albasa • Kayan Miya • Tumaturin gwangwani • Maggi • Butter 🧈 kadan • Curry da thyme • Garlic and ginger • Ruwan tafasan nama • Zakiyi parboiling shinkafanki ki ajeta saiki saka mai kiyanka Albasa kisaka ginger da tafarnuwa ki soyasu kadan saiki saka tumaturin gwangwaninki ki soyashi, •