Steps
- 1
Zaki wanke shinkafa kisaka Mata Kala dai dai yadda kike so saiki tafasata ki tsaneta a kwando
- 2
Zaki tafasa antarki tare dain kayan kamshi dain tafarnuwa dain spices, idan kin tafasa saiki yankata kanana kanana.
- 3
Kiyanka albasa dain green peppers dinki ki ajesu ajefe.
- 4
Zaki tace ruwan dain kika tafasa Anta saiki saka atukunya sai ki saka Mein kadan bada yawa ba saiki
Saki zuba magi dain sauran spices dinki saiki qara ruwa ki rufe. - 5
Idan ruwan ya tafasa saiki zuba shinkafar aciki saiki zuba su sweet corn dain su piece asama zaki iya saka karas dain ganyen albasa idan kinaso zaki saka karas saiki rufe.
- 6
Amman fa kisaka ruwa yadda zasu dafa shinkafan, kuma Kar ruwan yayi yawa idan yayi yawa shinkafar bazatayi kyau ba.
- 7
Idan ruwan ya shanye saiki sauke zaki iya hada coleslaw kici dashi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Dad's Favourite Ofe Akwu (Banga Stew)
Ifeoma John
-

Oats Cranberry and Nuts Cookies
Sheeza Wajid Siddiqui
-

Crunchy & Fluffy Nutty Sabudana Khichdi (Rainy Day Special)
Krishna Dholakia
-

Crispy Protein-Rich Soya-Veggie Pakoda
Bina Anjaria
-

Bethica Das
-

Kumkum Chatterjee
-

Bethica Das
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Arezu
-

Manisha Sampat
-

Best🥇Homemade Lemon Meringue Pie By (Jerr)
Jerry Kaye
-

Easy Creamy Chicken Egg Noodles
CookPet
-

Chocolate Buttermilk Pound Cake
Sonya Bankester
-

Elyse Rose
-

Lubna’s Kitchen
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Kulsoom Bukhari
-

Dahi Phulki+Papri Chana Chat 😋😋😋
Saba Butt
-

Sonya Bankester
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Chocolate Buttermilk Pound Cake
Sonya Bankester











Comments